Ƙasashe masu tasowa sun fi fuskantar matsalolin sauyin yanayi - OXFAM
Ƙasashe masu tasowa sun fi fuskantar matsalolin sauyin yanayi - OXFAM
Wani rahoton ƙungiyar Oxfam ya ce rashin daidaito na daɗa yin ƙamari a tsakanin manyan ƙasashe da kuma masu tasowa, a kan yawan gurɓatacciyar Iskar da ɓangarorin biyu ke fitarwa gami da tasirin illolinta, lamarin da ya sa har yanzu, ƙasashen masu ƙumbar susa ke Tudun Mun Tsira, duk da cewar, su ke bayar da gudunmawa mafi rinjaye wajen haddasa Ɗumamar Yanayi.
www.rfi.fr
October 29, 2025 at 10:18 AM
Everybody can reply
こうした変化は、価格の高騰や食料やその他の資源に対する需要の増加を抑制し、気候のバランスを保つために必要です。
(Wadannan canje-canjen sun zama dole don sarrafa hauhawar farashin kayayyaki da karuwar bukatar abinci da sauran albarkatu, da kuma daidaita yanayin yanayin yanayi.)
(Wadannan canje-canjen sun zama dole don sarrafa hauhawar farashin kayayyaki da karuwar bukatar abinci da sauran albarkatu, da kuma daidaita yanayin yanayin yanayi.)
October 21, 2025 at 2:48 AM
Everybody can reply
Yadda sauyin yanayi ke ta'azzara iftila'in ambaliyar ruwa a Nijar
Yadda sauyin yanayi ke ta'azzara iftila'in ambaliyar ruwa a Nijar
Ambaliyar ruwa da ba baƙon abu bane a ‘yan shekarun baya baya nan saboda Sauyin Yanayin da Duniya ke fuskanta ta yadda ake ruwan sama mai yawa da ke zuba da ƙarfi tare da cika Tabkuna da Kogi da kuma Ƙoramu.
rfi.my
August 14, 2025 at 5:28 PM
Everybody can reply
ev değil taş fırın erkeği maşallah yanayi feminiz sufi
August 12, 2025 at 4:38 PM
Everybody can reply
Bankin Duniya da gwamnatin Nijar sun ƙaddamar da ɗakin bincike kan yanayi a ƙasar
Bankin Duniya da gwamnatin Nijar sun ƙaddamar da ɗakin bincike kan yanayi a ƙasar
Sakamakon ɗimbin matsalolin da ambaliya ke jawowa al'umma na asarori kala kala, a yankin Sahel da Afirka ta yamma, Bankin Duniya da hukumar CILSS baya ga gwamnatin Nijar sun ƙaddamar da wani ɗakin bincike a birnin Yamai da nufin samarwa al'umma bayanan yanayi cikin gaggawa don rigakafin matsalolin da ake fuskanta na canjin yanayi, kama daga ambaliya, matsalar tsananin zafi zuwa zaizayewar kasa dama iska mai dauke da kura ko gusowar hamada.
rfi.my
July 31, 2025 at 4:21 PM
Everybody can reply
ƙasashen Duniya har da Najeriya sun sunkuya wajen yaƙar matsalolin sauyin yanayi
ƙasashen Duniya har da Najeriya sun sunkuya wajen yaƙar matsalolin sauyin yanayi
Yayin da matsalar sauyin yanayi ke ci gaba da zama wata babbar barazana da ke haifar da gagarumar illa ga muhalli a sassan duniya, mutane da ƙungiyoyi da hukumomi a ƙasashe ciki har da Najeriya, sun tashi tsaye domin yakar matsalar.
Daga cikin matakan da ake ganin za su taimaka wurin ganin bayan matsalar har da dashen itatuwa.
Hauwa Halliru Gwangwazo ta tattauna da guda daga cikin masu rajin yaƙi da sauyin yanayi ta hanyar dasa bishiyu a Najeriya, Ahmad Uthman wanda shi ne shugaban gidauniyar AU Pure life Foundation.
rfi.my
July 29, 2025 at 9:46 AM
Everybody can reply
Q2979133 Added a language link to connect pages: enwiki:Climate of New York (state), hawiki:Yanayin yanayi na New York (jiha)
Interest | Match | Feed
Interest | Match | Feed
Origin
www.wikidata.org
July 29, 2025 at 6:22 AM
Everybody can reply
evin içi 36.5 derece şuan
yanayi mübarek sanırsın tokai
yanayi mübarek sanırsın tokai
July 25, 2025 at 3:17 PM
Everybody can reply
Dumamar yanayi ne ummul-aba'isin hauhawar farashin kayan abinci a duniya- Rahoto
Dumamar yanayi ne ummul-aba'isin hauhawar farashin kayan abinci a duniya- Rahoto
Wani sabon rahoton ƙwararru a fannin kimiyya na ƙasa da ƙasa ya bayyana matsalolin ɗumamar yanayi a matsayin ummul-aba’isin hauhawar farashin kayan abinci a sassan duniya wanda ya ta’azzara tun a shekarar 2022.
rfi.my
July 22, 2025 at 3:57 PM
Everybody can reply
July 21, 2025 at 1:47 AM
Everybody can reply
1 reposts
6 likes
July 18, 2025 at 11:03 PM
Everybody can reply
5 likes
July 18, 2025 at 11:03 PM
Everybody can reply
3 likes
July 18, 2025 at 11:02 PM
Everybody can reply
2 reposts
7 likes
Hausa- Sallar Safiyar Lahadi # 93
Saurari addu'armu don ƙarfin hali, juriya, da ƙarfin hali - dole ne mu zama ƙarfin yanayi a rayuwarmu don bunƙasa da tsira! Mahalicci guda ɗaya, duniya ɗaya, ɗan adam ɗaya! Ba kamar mu a matsayin manya ba, yara suna da ruhu mai ƙarfi wanda ke tallafa musu don…

Saurari addu'armu don ƙarfin hali, juriya, da ƙarfin hali - dole ne mu zama ƙarfin yanayi a rayuwarmu don bunƙasa da tsira! Mahalicci guda ɗaya, duniya ɗaya, ɗan adam ɗaya! Ba kamar mu a matsayin manya ba, yara suna da ruhu mai ƙarfi wanda ke tallafa musu don samun hanyar su ta hanyar duk matsalolin da ke zuwa hanyarsu . Yara ba su da wani zaɓi sai dai su zama "ƙarfin yanayi" a rayuwarsu, idan suna so su rayu kuma su bunƙasa a cikin wannan duniyar mai rikitarwa, mun halicce su!
heart4kidsadvocacyforumsblog.org
July 13, 2025 at 10:56 PM
Everybody can reply
Hukumar Yanayi ta Faransa ta ce birnin Paris na barazanar samun yanayin zafi
Hukumar Yanayi ta Faransa ta ce birnin Paris na barazanar samun yanayin zafi
Hukumar kula da yanayi ta Faransa ta sanya birnin Paris da wasu ƙarin yankuna na ƙasar a jerin wuraren da ke cikin haɗarin gamuwa da mummunan yanayin zafi.
rfi.my
July 1, 2025 at 3:20 PM
Everybody can reply
Yawan 'yan gudun hijira ya jefa ayyukan jin ƙai cikin mummunan yanayi a Congo
Yawan 'yan gudun hijira ya jefa ayyukan jin ƙai cikin mummunan yanayi a Congo
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya WFP ta yi gargadin cewa yawan mutanen da ke gudun hijira a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo saboda tashe-tashen hankula, ya kara haifar da matsalar karancin abinci abin da ke neman jefa ayyukan jin kai cikin mummunan yanayi.
rfi.my
May 27, 2025 at 2:34 PM
Everybody can reply
Environmental activist crowned Queen, Ambassador of Climate in Kaduna – EnviroNews
https://www.europesays.com/2089201/
– Advertisement – Environmental and climate change advocate, Gloria Kasang Bulus, has been officially crowned Sarauniyar Sauyin Yanayi…
https://www.europesays.com/2089201/
– Advertisement – Environmental and climate change advocate, Gloria Kasang Bulus, has been officially crowned Sarauniyar Sauyin Yanayi…
Environmental activist crowned Queen, Ambassador of Climate in Kaduna - EnviroNews - EUROPE SAYS
- Advertisement -
www.europesays.com
May 18, 2025 at 10:30 PM

May 18, 2025 at 10:15 PM
Everybody can reply
Ɗumamar yanayi ta kassara nahiyar Afrika - MDD
Ɗumamar yanayi ta kassara nahiyar Afrika - MDD
Hukumar Kula da Yanayi ta Majalisar Ɗinkin Duniya WMO, ta yi gargaɗin cewa matsalolin ɗumamar yanayin da ayyukan ɗan Adam ke haifarwa, na haddasa aukuwar masifun da suka janyo ƙarancin abinci da ruwan sha, baya ga kassara tattalin arziƙin kasashe da dama a nahiyar Afirka.
rfi.my
May 13, 2025 at 6:50 PM
Everybody can reply
Hausa-Sallar Safiyar Lahadi # 86 Ɗaga cikin addu’a, ikon mu na samun ƙarfin hali, juriya, da ƙarfin hali – dole ne mu zama ƙarfin yanayi a rayuwarmu don bunƙasa da tsira!
Mahalicci guda ɗaya, duniya ɗaya, ɗan adam ɗaya! Yara suna da ruhu mai ƙarfi wanda ke tallafa musu don gano hanyarsu ta hanyar…

Mahalicci guda ɗaya, duniya ɗaya, ɗan adam ɗaya! Yara suna da ruhu mai ƙarfi wanda ke tallafa musu don gano hanyarsu ta hanyar duk matsalolin da ke zuwa hanyarsu . Yara ba su da wani zaɓi don zama "ƙarfin yanayi" a rayuwarsu, idan suna so su rayu kuma su bunƙasa a cikin wannan duniyar rikice-rikice, mun halicce su! Muna fuskantar kalubale tare da kasancewa cikin tuntuɓar da kuma kasancewa tare da waɗancan abubuwa a cikin maganganunmu waɗanda zasu tallafa mana a cikin yin da kuma kasancewa wanda muka kasance a matsayin yara.
heart4kidsadvocacyforumsblog.org
May 5, 2025 at 3:57 AM
Everybody can reply
Ƙasashen duniya na yin coge a rahoton sauyin yanayi
Ƙasashen duniya na yin coge a rahoton sauyin yanayi
Wani sabon rahoton ƙwararru ya bankaɗo cewa ƙasashe masu arziƙin masana’antu na yin aringizo cikin bayanan da suke fitarwa dangane da girman dazukansu, waɗanda ke zuƙe guɓatacciyar iskar da suke fitarwa, matakin da zai ba su damar ci gaba da amfani da nau’ika daban daban na makamashin da ke gurɓata yanayi.
rfi.my
April 24, 2025 at 5:58 PM
Everybody can reply
NAJERIYA A YAU: Illar Sare Itatuwa Ga Sauyin Yanayi Da Lafiyarmu
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazarin illar sare itatuwa ba tare da dasa wasu ba, da tasirinsa kan sauyin yanayi da kuma lafiyarmu.

aminiya.ng
March 21, 2025 at 5:02 AM
Everybody can reply
March 13, 2025 at 2:22 AM
Everybody can reply
7 likes